JAMB - Hausa (2021)

1
First aid box
Answer
(C)
Akwatin taimako
2
"Wani yaro fari ya rubuta jarabawa jiya. Kalmar da aka ja wa layi.......... ce"
Answer
(D)
sifa
3
Tsamo wakilin suna na daya kurma tilo
Answer
(D)
Kai
4
'Aliyu yana cin abinci kuma yana surutu'. Kalmar mahadi a nan ce.
Answer
(C)
kuma
5
Wace jimla ce ba ta d'auke da sifa?
Answer
(D)
Nan-nan ya kasa kai damin dawa
6

Newspaper vendors

Za a iya fassara wannnan da masu

Answer
(B)
sayar da jaridu
7
Dalidai yake da; daliban na da
Answer
(A)
kokari
8

'Malam ya sayi mota shudiya jiya'.

Fito da sifa daga gaban wannnan jimlar.

Answer
(A)
Shud'iya
9

'Audu ya fadi a rigingine'.

Bayanau a nan shi ne

Answer
(C)
a rigingine
10

'Marin shi aka yi yau da rana.

Wakilin suna a wannnan jimla shi ne

Answer
(B)
shi
11
Ware bare dangane da sa sunayen yanka.
Answer
(C)
Balarabe
12
Wakilin suna na biyu, mace kuma tilo ita ce
Answer
(A)
ita
13

He bought a new book.

Za a iya fassara wannnan da: Ya....... sabon littafi

Answer
(C)
sayo
14
Ware bare dangane da jam'i a tambaya ta
Answer
(B)
Mota
15
Wanne ne ba sunan yanka ba?
Answer
(C)
Gambo
16

Wace ce ta yi tafiya jiya

Wannan jimla......... ce

Answer
(A)
tambayau
17
School billboard. Allon
Answer
(B)
nuna makaranta
18
Ware bare dangane da jinsi.
Answer
(B)
Mota
19

Human Rights Watch

Fassarar wannnan ita ce ________ 'Dan' Adam.

Answer
(C)
hakkin
20

Da malalaci da mayaudari duk malalaciya ce uwarsu.

Kalmomin sifa su nawa ne a cikin wannnan jimla?

Answer
(A)
Uku
21
Ware bare dangane da jam'i a tambaya ta
Answer
(C)
Littafi
22
"Zauna, kuma ka yi shiru" Wannnan misali ne na jimla
Answer
(D)
umurtau
23
Kalmar da aka ja wa layi..........ce.
Answer
(D)
aikatau
24

She washed her school uniform.

Fassarar wannnan ita ce

Ta wanke.......... makaranta

Answer
(C)
kayan
25
Fito da wakilin suna na uku kuma jam'i.
Answer
(D)
Su
26
Gano jimla kora wa wad'annan.
Answer
(D)
Kar ka zo gobe
27
Wata yarinya siririya ta zo.' Fito da kalmar sifa a wannan jimlar.
Answer
(C)
Siriya
28
Tsamo kalmar wakilin suna mutum na biyu namiji kurma tilo
Answer
(D)
Shi
29
Wace jimla ce ke dauke da bayanau?
Answer
(B)
Akuyar Bello ta mutu.
30

AUNA FAHIMTA

Karantar wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su.

Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alal misali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira shi 'Dandare, in kuwa da hantsi ne sai akira shi 'Nahantsi ko Magawata idan an haife shi a farkon wata. ko Ciwake idan lokacin ana cin wake, ko Damina idan ana ruwan sama.

Idan kuwa aka haifi yaro a wata rana sai a ba shi Suna da irin wannnan ranar; kamar Danliti ko Attine,ko Tanimu ga wanda aka haifa ran Litinin, idan kuwa Talata ce akan kira yaro da suna Dantala,ko Taku ko Lantana ko Talatu. Haka kuma Laraba ko Larai. Alhamis kuwa Lam ko Danlami.

Najuma ko Danjuma da Juma ko Jummai suney'an Juma'a. Dan Asabe ko Asabe ko Assibi ko Subdu su ne aka haifa ran Asabar.

Akwai kuma sunayen da ake sa wa yaro dangane da halayyar da aka haife shi a ciki. Misali: Talle wanda uwarsa ta mutu lokacin haihuwa ga Audi wanda ubansa ya mutu yana ciki. Idan kuwa aka haifi namiji bayan 'ya'ya mata uku ko fiye shi ne Mato, ko Delu ko Kande ko ko Dela wadda ta biyo maza da yawa. Gambo kuwa wanda aka haifa bayan tagwaye.

Yaron da aka haifi lokacin ruwan sama shi ne

Answer
(A)
Damina
31

AUNA FAHIMTA

Karantar wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su.

Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alalmisali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira shi 'Dandare, in kuwa da hantsi ne sai akira shi 'Nahantsi ko Magawata idan an haife shi a farkon wata. ko Ciwake idan lokacin ana cin wake, ko Damina idan ana ruwan sama.

Idan kuwa aka haifi yaro a wata rana sai a ba shi Suna da irin wannnan ranar; kamar Danliti ko Attine,ko Tanimu ga wanda aka haifa ran Litinin, idan kuwa Talata ce akan kira yaro da suna Dantala,ko Taku ko Lantana ko Talatu. Haka kuma Laraba ko Larai. Alhamis kuwa Lam ko Danlami.

Najuma ko Danjuma da Juma ko Jummai suney'an Juma'a. Dan Asabe ko Asabe ko Assibi ko Subdu su ne aka haifa ran Asabar.

Akwai kuma sunayen da ake sa wa yaro dangane da halayyar da aka haife shi a ciki. Misali: Talle wanda uwarsa ta mutu lokacin haihuwa ko Audi wanda ubansa ya mutu yana ciki. Idan kuwa aka haifi namiji bayan 'ya'ya mata uku ko fiye shi ne Mato, ko Delu ko Kande ko ko Dela wadda ta biyo maza da yawa. Gambo kuwa wanda aka haifa bayan tagwaye.

Yaron da aka haifi lokacin ruwan sama shi ne

Answer
(A)
Asabar
32

AUNA FAHIMTA

Karantar wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su.

Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alalmisali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira shi 'Dandare, in kuwa da hantsi ne sai akira shi 'Nahantsi ko Magawata idan an haife shi a farkon wata. ko Ciwake idan lokacin ana cin wake, ko Damina idan ana ruwan sama.

Idan kuwa aka haifi yaro a wata rana sai a ba shi Suna da irin wannnan ranar; kamar Danliti ko Attine,ko Tanimu ga wanda aka haifa ran Litinin, idan kuwa Talata ce akan kira yaro da suna Dantala,ko Taku ko Lantana ko Talatu. Haka kuma Laraba ko Larai. Alhamis kuwa Lam ko Danlami.

Najuma ko Danjuma da Juma ko Jummai suney'an Juma'a. Dan Asabe ko Asabe ko Assibi ko Subdu su ne aka haifa ran Asabar.

Akwai kuma sunayen da ake sa wa yaro dangane da halayyar da aka haife shi a ciki. Misali: Talle wanda uwarsa ta mutu lokacin haihuwa ko Audi wanda ubansa ya mutu yana ciki. Idan kuwa aka haifi namiji bayan 'ya'ya mata uku ko fiye shi ne Mato, ko Delu ko Kande ko ko Dela wadda ta biyo maza da yawa. Gambo kuwa wanda aka haifa bayan tagwaye.Ana kiran yarinya da suna Subdu idan an haife ta ranar

Answer
(A)
Litinin
33

AUNA FAHIMTA

Karantar wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su.

Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alalmisali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira shi 'Dandare, in kuwa da hantsi ne sai akira shi 'Nahantsi ko Magawata idan an haife shi a farkon wata. ko Ciwake idan lokacin ana cin wake, ko Damina idan ana ruwan sama.

Idan kuwa aka haifi yaro a wata rana sai a ba shi Suna da irin wannnan ranar; kamar Danliti ko Attine,ko Tanimu ga wanda aka haifa ran Litinin, idan kuwa Talata ce akan kira yaro da suna Dantala,ko Taku ko Lantana ko Talatu. Haka kuma Laraba ko Larai. Alhamis kuwa Lam ko Danlami.

Najuma ko Danjuma da Juma ko Jummai suney'an Juma'a. Dan Asabe ko Asabe ko Assibi ko Subdu su ne aka haifa ran Asabar.

Akwai kuma sunayen da ake sa wa yaro dangane da halayyar da aka haife shi a ciki. Misali: Talle wanda uwarsa ta mutu lokacin haihuwa ko Audi wanda ubansa ya mutu yana ciki. Idan kuwa aka haifi namiji bayan 'ya'ya mata uku ko fiye shi ne Mato, ko Delu ko Kande ko ko Dela wadda ta biyo maza da yawa. Gambo kuwa wanda aka haifa bayan tagwaye.Duk wadannan sunayen lokaci ne in ban da

Answer
(B)
Altine
34
Ware bare dangane da jam'i.
Answer
(D)
Rafi
35
Bayana a nahawu na nufin kalmar da ke Karin bayani a kan
Answer
(A)
aikatau