JAMB - Hausa (2021 - No. 20)

Da malalaci da mayaudari duk malalaciya ce uwarsu.

Kalmomin sifa su nawa ne a cikin wannnan jimla?

Uku
Hudu
Biyar
Biyu

Explanation

How many adjectives are in the sentence "Da malalaci da mayaudari duk malalaciya ce uwarsu"? Answer: Uku (There are three adjectives in the sentence: malalaci, mayaudari, and malalaciya. Biyu means two, Hudu means four; Biyar means five, and Shida means six)

Comments (0)

Advertisement