JAMB - Hausa (2023)

1
Ware bare dangane da sunayen yanka.
Answer
(B)
Balarabe
2
'Fati ta dafa abinci'.
Kalmar 'dafa' a wannan jimla ......... ce.
Answer
(A)
aikatau
3
Da malalaci da mayaudari duk malalaciya ce uwarsu.
Kalmomin sifa nawa ne a cikin wannan jimla?
Answer
(A)
Uku
4
Wace jimla ce ba ta d'auke da sifa?
Answer
(B)
Nan-nan ya kasa kai damin dawa
5
'Ni da kai da su duk dogaye ne.'
Wakilin suna nawa ne a wannan jimla?
Answer
(B)
Uku
6

Mutane sun tafi da Bello".
Kalmar da aka ja wa layi na iya d'aukar

A

kai

B

shi

C

mu

D

ku

Answer
(B)
shi
7
Gano jimla korau a wad'annan.
Answer
(A)
Kar ka zo gobe
8
Ware bare daga wadannan
Answer
(D)
Garke-garke
9
Wace jimla ce ke dauke da bayanau?
Answer
(B)
Akuyar Bello ta mutu.
10

Duk wadannan kalmomin bayanau ne in ban da
Answer
(D)
gida
11
Ware bare dangane da jam'i a tambaya ta
Answer
(A)
Littafi
12
AUNA FAHIMTAInstruction: Karanta wadannan labaral, sannan ka amaa tambayoyin da ke biye da su.
Kasuwar Gwari babbar kasuwa ce, da ke a garin Minna wacce take makwabtaka da Bosso da Paiko da Kuta da kuma Bida. Kasuwar na da
sassa daban-dabam da suka had'a da; sashen 'yan tireda da na kayan abinci da kayan gwari da 'yan kifi da 'yan gwangwan da sauransu.
Kasuwar ta yi daura da layin dogo daga bangaren arewa, wanda ya taso daga garin Legas ya ratsa garuruwan Ilorin da Wushishi da Jebba
da Mokwa har zuwa Minna. Amma a Bangaren kudu ta yi makwabtaka da kamfanin Janhol. Idan mutum na bukatar lemu ko kankana ko
ayaba ko tuffa ko gwanda sai ka tafi sashen kayan gwari. A sashen 'yan tireda kuwa, nan ake samun kayan kwalliya irin su;man shafawa da
man gasbi da gazal da jagira da hoda da turare da sauransu. Amma a sashen 'yan kifi nan ake samun ire-iren kifaye daban-dabam irin su;
karaya da tarwada da giwa da karfasa da kawara da sauransu, d'anyu da
busassu da bandarsu.
Layin jirgi ya ratsa wad'annan garuruwa in ban da
Answer
(A)
Paiko
13
Instruction: Karanta wadannan labaral, sannan ka amaa tambayoyin da ke biye da su.

busassu da bandarsu. Kasuwar Gwari ta yi makwabtaka da .......... a bangaren kudu.
Answer
(D)
kamfanin Janhol
14
Instruction: Karanta wadannan labaral, sannan ka amaa tambayoyin da ke biye da su.
Kasuwar Gwari babbar kasuwa ce, da ke a garin Minna wacce take makwabtaka da Bosso da Paiko da Kuta da kuma Bida. Kasuwar na da
sassa daban-dabam da suka had'a da; sashen 'yan tireda da na kayan abinci da kayan gwari da 'yan kifi da 'yan gwangwan da sauransu.
Kasuwar ta yi daura da layin dogo daga bangaren arewa, wanda ya taso daga garin Legas ya ratsa garuruwan Ilorin da Wushishi da Jebba
da Mokwa har zuwa Minna. Amma a Bangaren kudu ta yi makwabtaka da kamfanin Janhol. Idan mutum na bukatar lemu ko kankana ko
ayaba ko tuffa ko gwanda sai ka tafi sashen kayan gwari. A sashen 'yan tireda kuwa, nan ake samun kayan kwalliya irin su;man shafawa da
man gasbi da gazal da jagira da hoda da turare da sauransu. Amma a sashen 'yan kifi nan ake samun ire-iren kifaye daban-dabam irin su;
karaya da tarwada da giwa da karfasa da kawara da sauransu, d'anyu da
busassu da bandarsu. Duk wad'annan kayan gwari ne in ban da
Answer
(C)
Karfasa
15

busassu da bandarsu. A sashen 'yan tireda ake samun
Answer
(D)
jagira
16

busassu da bandarsu. Ana samun Rawara a sashen
Answer
(B)
'yan kifi
17
Wace ce ta yi tafiya jiya
Wannan jimlar ............ ce
Answer
(C)
tambayau
18
Kwatancen kamannin abubuwa ko motsinsu shi ne asalin kalmomi a harshe in ji ra'in'
Answer
(D)
Hasumayar Babila
19
"Audu ya hau keke sabo jiya."
Kalmomin suna nawa ne a cikin wannan jimla?
Answer
(A)
Biyu
20
Fito da suna gagara-kirga
Answer
(C)
Yashi
21
Babban aikin da bayanau ke yi a cikin jimla shi ne karin bayani a kan
Answer
(B)
aikatau
22
Sifa' a nahawu na nufin kalmar da ke karin bayani a kan
Answer
(C)
suna
23
Kalmar da aka ja wa layi ......... ce
Answer
(C)
aikatau
24
"Wata akuya baka ta haifi tagwaye".
Kalmar aikatau a wannan jimla ita ce
Answer
(C)
haifi
25
Wakilin suna na biyu, mace kuma tilo ita ce
Answer
(A)
ita
26
Wakili ya auri wata farar yarinya."
Kalmar da aka ja wa layi ........... ce.
Answer
(B)
aikatau
27
"Shehu ya harbi zomo fari"
Fito da sifa daga wannan jimlar.
Answer
(D)
Fari
28
Duk wad'annan misalam kalmomi umurtau ne in ban da
Answer
(D)
d'azu
29
Jam'in
Boyayye - Boyayyu.
Korarre -
Answer
(B)
Korarru
30
'Marin shi aka yi yau da rana.
Wakilin suna a wannan jimla shi ne
Answer
(C)
shi
31
Jimla mai goyo daidai take da
Answer
(C)
sassauka
32
Bayanau a nahawu na nufin kalmar da ke Karin bayani a kan
Answer
(D)
aikatau
33
'Malam ya sayi mota shudiya jiya'.
Fito da sifa daga wannan jimlar.
Answer
(A)
Shud'iya
34
Wace jimla ce ba ta d'auke da aikatau?
Answer
(C)
Kande doguwa ce
35
Fito da wakilin suna na biyu, namiji, tilo
Answer
(A)
ni