JAMB - Hausa (2023 - No. 15)

Instruction: Karanta wadannan labaral, sannan ka amaa tambayoyin da ke biye da su.
Kasuwar Gwari babbar kasuwa ce, da ke a garin Minna wacce take makwabtaka da Bosso da Paiko da Kuta da kuma Bida. Kasuwar na da
sassa daban-dabam da suka had'a da; sashen 'yan tireda da na kayan abinci da kayan gwari da 'yan kifi da 'yan gwangwan da sauransu.
Kasuwar ta yi daura da layin dogo daga bangaren arewa, wanda ya taso daga garin Legas ya ratsa garuruwan Ilorin da Wushishi da Jebba
da Mokwa har zuwa Minna. Amma a Bangaren kudu ta yi makwabtaka da kamfanin Janhol. Idan mutum na bukatar lemu ko kankana ko
ayaba ko tuffa ko gwanda sai ka tafi sashen kayan gwari. A sashen 'yan tireda kuwa, nan ake samun kayan kwalliya irin su;man shafawa da
man gasbi da gazal da jagira da hoda da turare da sauransu. Amma a sashen 'yan kifi nan ake samun ire-iren kifaye daban-dabam irin su;
karaya da tarwada da giwa da karfasa da kawara da sauransu, d'anyu da
busassu da bandarsu. A sashen 'yan tireda ake samun
Karaya
lemu
gwanda
jagira

Explanation

A sashen 'yan tireda ake samun ... (In the section for tireda, you can find ... ). Answer: jagira. According to the passage, in the section for
tireda (sashen 'yan tireda), you can find goods like man shafawa, man gasbi, gazal, jagira, hoda, and turare.

Comments (0)

Advertisement