JAMB - Hausa (2017)
- 5Labari ya watsu a cikin gari na maganar bude sabuwar makaranta a cikin wannan gari namu wato 'Farar Kasa', wanda ya sa masu sha'awa
yaransu su ci gajiyarsa suka rika yin murna. Har ma wadansu daga cikin iyaye kamar cu jawo da mai Unguwa ya ce za a zo daga wajen
hukumar makaranta, domin a dauki sunayen yara da kuma shekarunsu. Domin su fara yin wannan karatu a ranar da za a ajiye don fara
zangon karatu na farko. "Rana ba ta karya, sai dai uwar 'ya ta ji kunya", in ji masu iya magana. Don haka, da wannan labari ya kai
kunnuwan mai lege, ai sa da zazzabi ya kama shi saboda kyamar abin, ga shi kuma yana da yaro da ya kai daidai a rubuta shi a cikin
wannan tsarin.
Rana ba ta karya'. Wannan na nufin回答(A)gaskiya - 6Labari ya watsu a cikin gari na maganar bude sabuwar makaranta a cikin wannan gari namu wato 'Farar Kasa', wanda ya sa masu sha'awa
yaransu su ci gajiyarsa suka rika yin murna. Har ma wadansu daga cikin iyaye kamar cu jawo da mai Unguwa ya ce za a zo daga wajen
hukumar makaranta, domin a dauki sunayen yara da kuma shekarunsu. Domin su fara yin wannan karatu a ranar da za a ajiye don fara
zangon karatu na farko. "Rana ba ta karya, sai dai uwar 'ya ta ji kunya", in ji masu iya magana. Don haka, da wannan labari ya kai
kunnuwan mai lege, ai sa da zazzabi ya kama shi saboda kyamar abin, ga shi kuma yana da yaro da ya kai daidai a rubuta shi a cikin
wannan tsarin. Hukumar makaranta za ta dauki da ....... na yara.回答(D)unguwa, gari - 7Labari ya watsu a cikin gari na maganar bude sabuwar makaranta a cikin wannan gari namu wato 'Farar Kasa', wanda ya sa masu sha'awa
yaransu su ci gajiyarsa suka rika yin murna. Har ma wadansu daga cikin iyaye kamar cu jawo da mai Unguwa ya ce za a zo daga wajen
hukumar makaranta, domin a dauki sunayen yara da kuma shekarunsu. Domin su fara yin wannan karatu a ranar da za a ajiye don fara
zangon karatu na farko. "Rana ba ta karya, sai dai uwar 'ya ta ji kunya", in ji masu iya magana. Don haka, da wannan labari ya kai
kunnuwan mai lege, ai sa da zazzabi ya kama shi saboda kyamar abin, ga shi kuma yana da yaro da ya kai daidai a rubuta shi a cikin
wannan tsarin. Wa ya bayyana ranar daukar dalibai?回答(D)Mai unguwa - 8Labari ya watsu a cikin gari na maganar bude sabuwar makaranta a cikin wannan gari namu wato 'Farar Kasa', wanda ya sa masu sha'awa
yaransu su ci gajiyarsa suka rika yin murna. Har ma wadansu daga cikin iyaye kamar cu jawo da mai Unguwa ya ce za a zo daga wajen
hukumar makaranta, domin a dauki sunayen yara da kuma shekarunsu. Domin su fara yin wannan karatu a ranar da za a ajiye don fara
zangon karatu na farko. "Rana ba ta karya, sai dai uwar 'ya ta ji kunya", in ji masu iya magana. Don haka, da wannan labari ya kai
kunnuwan mai lege, ai sa da zazzabi ya kama shi saboda kyamar abin, ga shi kuma yana da yaro da ya kai daidai a rubuta shi a cikin
wannan tsarin. Wane 'take' ya cancanta da wannan labari?回答(B)Ilmin yara - 10Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da burgami da
gafaka da zabirar Tanko, saboda suna rataye a sama. Sai kuma turmi da randunan matarsa su ma kuwa nauyinsu ne ya hana ruwa ya yi
awon gaba da su. Haka kuma dawarsa da geronsa na kulle ne a rumbu, wannan shi ne dalilin da ya hana ruwa awon gaba da su. Har ila yau
Tanko ya kuma tsira da dawaki da shanu da tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, baka zalika ya tsira da darninsa domin ya yi masa kafi
mai kyau. Amma makwabcinsa Jikan Dara ya yi hasara matuka, saboda ruwa ya yi awon gaba da jakunansa kakaf, domin su ba gwanayen
iya ruwa ba ne. Yanzu haka idan ka je Zuguru, za ka tarar da jama'a kungiya-kungiya suna tururuwa zuwa gidan Tanko don yi masa jaje,
saboda kirkinsa da taimakon da yake yi wa jama'a. Amma makwabcinsa Jikan Dara sai tir jama'a ke yi masa, musamman Bala da 'Dan'
umma da 'Dantata domin su tsararrakinsa ne, sun kuma fi kowa sanin rashin kirkinsa.
Burgami da gafaka da zabira sun tsira daga ambaliya saboda.回答(C)suna rataye a sama. - 11Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da burgami da
gafaka da zabirar Tanko, saboda suna rataye a sama. Sai kuma turmi da randunan matarsa su ma kuwa nauyinsu ne ya hana ruwa ya yi
awon gaba da su. Haka kuma dawarsa da geronsa na kulle ne a rumbu, wannan shi ne dalilin da ya hana ruwa awon gaba da su. Har ila yau
Tanko ya kuma tsira da dawaki da shanu da tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, baka zalika ya tsira da darninsa domin ya yi masa kafi
mai kyau. Amma makwabcinsa Jikan Dara ya yi hasara matuka, saboda ruwa ya yi awon gaba da jakunansa kakaf, domin su ba gwanayen
iya ruwa ba ne. Yanzu haka idan ka je Zuguru, za ka tarar da jama'a kungiya-kungiya suna tururuwa zuwa gidan Tanko don yi masa jaje,
saboda kirkinsa da taimakon da yake yi wa jama'a. Amma makwabcinsa Jikan Dara sai tir jama'a ke yi masa, musamman Bala da 'Dan'
umma da 'Dantata domin su tsararrakinsa ne, sun kuma fi kowa sanin rashin kirkinsa. Wane ne marar kirki?回答(C)Jikan Dara - 12Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da burgami da
gafaka da zabirar Tanko, saboda suna rataye a sama. Sai kuma turmi da randunan matarsa su ma kuwa nauyinsu ne ya hana ruwa ya yi
awon gaba da su. Haka kuma dawarsa da geronsa na kulle ne a rumbu, wannan shi ne dalilin da ya hana ruwa awon gaba da su. Har ila yau
Tanko ya kuma tsira da dawaki da shanu da tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, baka zalika ya tsira da darninsa domin ya yi masa kafi
mai kyau. Amma makwabcinsa Jikan Dara ya yi hasara matuka, saboda ruwa ya yi awon gaba da jakunansa kakaf, domin su ba gwanayen
iya ruwa ba ne. Yanzu haka idan ka je Zuguru, za ka tarar da jama'a kungiya-kungiya suna tururuwa zuwa gidan Tanko don yi masa jaje,
saboda kirkinsa da taimakon da yake yi wa jamaʼa. Amma makwabcinsa Jikan Dara sai tir jama'a ke yi masa, musamman Bala da 'Danʼ
umma da 'Dantata domin su tsararrakinsa ne, sun kuma fi kowa sanin rashin kirkinsa. Wane ne jama'a ke yi wa jaje saboda kirkinsa?回答(A)Tanko - 13Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da burgami da
gafaka da zabirar Tanko, saboda suna rataye a sama. Sai kuma turmi da randunan matarsa su ma kuwa nauyinsu ne ya hana ruwa ya yi
awon gaba da su. Haka kuma dawarsa da geronsa na kulle ne a rumbu, wannan shi ne dalilin da ya hana ruwa awon gaba da su. Har ila yau
Tanko ya kuma tsira da dawaki da shanu da tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, baka zalika ya tsira da darninsa domin ya yi masa kafi
mai kyau. Amma makwabcinsa Jikan Dara ya yi hasara matuka, saboda ruwa ya yi awon gaba da jakunansa kakaf, domin su ba gwanayen
iya ruwa ba ne. Yanzu haka idan ka je Zuguru, za ka tarar da jama'a kungiya-kungiya suna tururuwa zuwa gidan Tanko don yi masa jaje,
saboda kirkinsa da taimakon da yake yi wa jama'a. Amma makwabcinsa Jikan Dara sai tir jama'a ke yi masa, musamman Bala da 'Dan'
umma da 'Dantata domin su tsararrakinsa ne, sun kuma fi kowa sanin rashin kirkinsa. Duk wad'annan dabbobin sun iya ruwa in banda回答(D)jakuna - 14Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da burgami da
gafaka da zabirar Tanko, saboda suna rataye a sama. Sai kuma turmi da randunan matarsa su ma kuwa nauyinsu ne ya hana ruwa ya yi
awon gaba da su. Haka kuma dawarsa da geronsa na kulle ne a rumbu, wannan shi ne dalilin da ya hana ruwa awon gaba da su. Har ila yau
Tanko ya kuma tsira da dawaki da shanu da tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, baka zalika ya tsira da darninsa domin ya yi masa kafi
mai kyau. Amma makwabcinsa Jikan Dara ya yi hasara matuka, saboda ruwa ya yi awon gaba da jakunansa kakaf, domin su ba gwanayen
iya ruwa ba ne. Yanzu haka idan ka je Zuguru, za ka tarar da jama'a kungiya-kungiya suna tururuwa zuwa gidan Tanko don yi masa jaje,
saboda kirkinsa da taimakon da yake yi wa jama'a. Amma makwabcinsa Jikan Dara sai tir jama'a ke yi masa, musamman Bala da 'Dan'
umma da 'Dantata domin su tsararrakinsa ne, sun kuma fi kowa sanin rashin kirkinsa. Ruwa ya yi awon gaba da wad'annan in ban da回答(C)Randuna