ExamPlay Dark Logo
Đăng nhập

JAMB - Hausa (2017 - No. 6)

Labari ya watsu a cikin gari na maganar bude sabuwar makaranta a cikin wannan gari namu wato 'Farar Kasa', wanda ya sa masu sha'awa
yaransu su ci gajiyarsa suka rika yin murna. Har ma wadansu daga cikin iyaye kamar cu jawo da mai Unguwa ya ce za a zo daga wajen
hukumar makaranta, domin a dauki sunayen yara da kuma shekarunsu. Domin su fara yin wannan karatu a ranar da za a ajiye don fara
zangon karatu na farko. "Rana ba ta karya, sai dai uwar 'ya ta ji kunya", in ji masu iya magana. Don haka, da wannan labari ya kai
kunnuwan mai lege, ai sa da zazzabi ya kama shi saboda kyamar abin, ga shi kuma yana da yaro da ya kai daidai a rubuta shi a cikin
wannan tsarin. Hukumar makaranta za ta dauki da ....... na yara.
suna, rana
shekara, suna
shekara, unguwa
unguwa, gari

Giải thích

Shekara, suna (Age and name). The sentence "Hukumar makaranta za ta dauki da ... na yara" means that the school authorities will take th
names and ages of the children

Bình luận (0)

Đăng nhập để bình luận
Quảng cáo
BrainBehindX Inc Logo
©2026; Được cung cấp bởi BrainBehindX Inc