JAMB - Hausa (2020)

  • 1
    "Shehu ya harbi zomo fari" Fito da sifa daga wannan jimlar.
    คำตอบ
    (A)
    Fari
  • 2
    Fito da wakilin suna na biyu, namiji, tilo.
    คำตอบ
    (B)
    Shi
  • 3
    ""Tsakanin likita da malamin makaranta wa ya fi muhimmancin ga jama'a". Wannan misali ne na insha'in
    คำตอบ
    (C)
    muhawara
  • 4
    Ware bare dangane da jam'i a tambaya ta
    คำตอบ
    (D)
    Littafi
  • 5
    Ware bare dangane da jam'i a tambaya ta
    คำตอบ
    (C)
    Mata
  • 6
    Jam'in Boyayye - Boyayyu. Korarre -
    คำตอบ
    (A)
    Korarru
  • 7

    (full Damukowa passage)

    Duk wadannan halayen Damukowa ne in ban da

    คำตอบ
    (B)
    barna
  • 8

    (same passage)

    Damukowa yana kiwon wadannan dabbobi in ban da.

    คำตอบ
    (A)
    macizai
  • 9

    (same passage)

    Wahe abu ne mutanen garin Gunu ba su nomawa?

    คำตอบ
    (A)
    Auduga
  • 10

    (same passage)

    Ware bare.

    คำตอบ
    (C)
    Madora
  • 11

    (same passage, cut off)

    Damukowa ya fito daga

    คำตอบ
    (B)
    Gunu
  • 12
    Babban aikin da bayanau ke yi a cikin jimla shi ne karin bayani a kan
    คำตอบ
    (D)
    aikatau
  • 13
    "Audu ya hau keke sabo jiya." Kalmomin suna nawa ne a cikin wannan jimla?
    คำตอบ
    (B)
    Biyu
  • 14
    Wannan misali ne na jimla
    คำตอบ
    (A)
    umurtau
  • 15
    Ware bare dangane da jam'i.
    คำตอบ
    (C)
    Rafi
  • 16
    She washed her school uniform. Fassarar wannan ita ce Ta wanke......... makaranta
    คำตอบ
    (A)
    kayan
  • 17
    Ware bare dangane da jinsi.
    คำตอบ
    (A)
    Mota
  • 18
    Wace jimla ce ba ta d'auke da aikatau?
    คำตอบ
    (B)
    Kande doguwa ce
  • 19
    Ware sunan da ba gama-gari ba.
    คำตอบ
    (A)
    Mutum
  • 20
    Wace jimla ce ba ta d'auke da sifa?
    คำตอบ
    (A)
    Nan-nan ya kasa kai damin dawa
  • 21
    Fito da suna gagara-kirga
    คำตอบ
    (A)
    Yashi
  • 22
    Kalmar da aka ja wa layi....... ce
    คำตอบ
    (C)
    aikatau
  • 23
    Duk wad'annan misalam kalmomi umurtau ne in ban da.
    คำตอบ
    (B)
    d'azu
  • 24
    Wace ce ta yi tafiya jiya Wannan jimlar........ ce.
    คำตอบ
    (A)
    tambayau
  • 25
    Da malalaci da mayaudari duk malalaciya ce uwarsu. Kalmomin sifa nawa ne a cikin wannan jimla?
    คำตอบ
    (A)
    Uku
  • 26
    Ware bare.
    คำตอบ
    (A)
    Dogo
  • 27
    Ware bare dangane da sunayen yanka.
    คำตอบ
    (B)
    Balarabe
  • 28
    Mutane sun tafi da Bello". Kalmar da aka ja wa layi na iya d'aukar
    คำตอบ
    (D)
    shi
  • 29
    The students are hardworking. Daidai yake da; daliban na da
    คำตอบ
    (D)
    kokari
  • 30
    Gano jimla korau a wad'annan.
    คำตอบ
    (B)
    Kar ka zo gobe
  • 31
    Duk wadannan kalmomin bayanau ne in ban da
    คำตอบ
    (D)
    gida
  • 32
    "Wata akuya baka ta haifi tagwaye". Kalmar aikatau a wannan jimla ita ce
    คำตอบ
    (D)
    haifi
  • 33
    Ware bare daga wadannan
    คำตอบ
    (A)
    Garke-garke
  • 34
    'Fati ta dafa abinci'. Kalmar 'dafa' a wannan jimla.......ce.
    คำตอบ
    (A)
    aikatau
  • 35
    "Wakili ya auri wata farar yariniya." Kalmar da aka ja wa layi.........ce.
    คำตอบ
    (D)
    aikatau