JAMB - Hausa (2024 - No. 18)
Wace jimla ce ba ta d'auke da sifa?
Rigar da ta kone baka ce.
Koriyar mota ta fi
Nan-nan ya kasa kai damin dawa
Huhu-huhu yake sayar da goronsa.
Explanation
Which sentence does not contain an adjective? Answer: Nan-nan ya kasa kai damin dawa (This sentence does not contain an adjective, whil the other options do)
Comments (0)


