JAMB - Hausa (2024 - No. 12)
'Malam ya sayi mota shudiya jiya'. Fito da sifa daga wannan jimlar.
Malam
Mota
Shud'iya
Jiya
Explanation
The adjective in the sentence "Malam ya sayi mota shudiya jiya" is: Answer: Shud'iya (Shud'iya is the adjective modifying the noun mota, meaning "new". Jiya means "yesterday", Malam is the subject, mota means "car", and sayi means "to buy")
Comments (0)


