JAMB - Hausa (2019 - No. 28)
Da malalaci da mayaudari duk malalaciya ce uwarsu. Kalmomin sifa nawa ne a cikin wannan jimla?
Uku
Biyu
Biyar
Hudu
Explanation
How many adjectives are in the sentence "Da malalaci da mayaudari duk malalaciya ce uwarsu"? Answer: Uku (There are three adjectives in the sentence: malalaci, mayaudari, and malalaciya. Biyu means two, Hudu means four, Biyar means five, and Shida means six)
Comments (0)


