JAMB - Hausa (2019 - No. 27)

Wace jimla ce ba ta d'auke da sifa?
Lami fara ce.
Mota mai ruwan kwai.
Akuya na kuka ainun.
Jaka mai launin kore.

Explanation

Which sentence does not contain an adjective?

Comments (0)

Advertisement