JAMB - Hausa (2017 - No. 7)

Labari ya watsu a cikin gari na maganar bude sabuwar makaranta a cikin wannan gari namu wato 'Farar Kasa', wanda ya sa masu sha'awa
yaransu su ci gajiyarsa suka rika yin murna. Har ma wadansu daga cikin iyaye kamar cu jawo da mai Unguwa ya ce za a zo daga wajen
hukumar makaranta, domin a dauki sunayen yara da kuma shekarunsu. Domin su fara yin wannan karatu a ranar da za a ajiye don fara
zangon karatu na farko. "Rana ba ta karya, sai dai uwar 'ya ta ji kunya", in ji masu iya magana. Don haka, da wannan labari ya kai
kunnuwan mai lege, ai sa da zazzabi ya kama shi saboda kyamar abin, ga shi kuma yana da yaro da ya kai daidai a rubuta shi a cikin
wannan tsarin. Wa ya bayyana ranar daukar dalibai?
Hukumar makaranta
Iyayen yara
Mai lege
Mai unguwa

Explanation

The correct answer is indeed Mai unguwa.The sentence "Wa ya bayyana ranar daukar dalibai?" means "Who announced the day for
admitting students?" and the answer is Mai unguwa, which refers to the head of the neighborhood or the community leader. In this
context, it is the Mai unguwa who announced the day for admitting students to the new school.

Comments (0)

Advertisement