JAMB - Hausa (2017 - No. 5)

Labari ya watsu a cikin gari na maganar bude sabuwar makaranta a cikin wannan gari namu wato 'Farar Kasa', wanda ya sa masu sha'awa
yaransu su ci gajiyarsa suka rika yin murna. Har ma wadansu daga cikin iyaye kamar cu jawo da mai Unguwa ya ce za a zo daga wajen
hukumar makaranta, domin a dauki sunayen yara da kuma shekarunsu. Domin su fara yin wannan karatu a ranar da za a ajiye don fara
zangon karatu na farko. "Rana ba ta karya, sai dai uwar 'ya ta ji kunya", in ji masu iya magana. Don haka, da wannan labari ya kai
kunnuwan mai lege, ai sa da zazzabi ya kama shi saboda kyamar abin, ga shi kuma yana da yaro da ya kai daidai a rubuta shi a cikin
wannan tsarin.
Rana ba ta karya'. Wannan na nufin
gaskiya
adalci
karya
ha'inci

Explanation

The phrase "Rana ba ta karya" is a Hausa proverb that means "The day will not be broken" or "The truth will not be hidden". In this
context, it means that the truth about the new school will come to light.

Comments (0)

Advertisement