JAMB - Hausa (2017 - No. 12)
Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da burgami da
gafaka da zabirar Tanko, saboda suna rataye a sama. Sai kuma turmi da randunan matarsa su ma kuwa nauyinsu ne ya hana ruwa ya yi
awon gaba da su. Haka kuma dawarsa da geronsa na kulle ne a rumbu, wannan shi ne dalilin da ya hana ruwa awon gaba da su. Har ila yau
Tanko ya kuma tsira da dawaki da shanu da tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, baka zalika ya tsira da darninsa domin ya yi masa kafi
mai kyau. Amma makwabcinsa Jikan Dara ya yi hasara matuka, saboda ruwa ya yi awon gaba da jakunansa kakaf, domin su ba gwanayen
iya ruwa ba ne. Yanzu haka idan ka je Zuguru, za ka tarar da jama'a kungiya-kungiya suna tururuwa zuwa gidan Tanko don yi masa jaje,
saboda kirkinsa da taimakon da yake yi wa jamaʼa. Amma makwabcinsa Jikan Dara sai tir jama'a ke yi masa, musamman Bala da 'Danʼ
umma da 'Dantata domin su tsararrakinsa ne, sun kuma fi kowa sanin rashin kirkinsa. Wane ne jama'a ke yi wa jaje saboda kirkinsa?

Tanko
Dantata
'Dan'umma
Bala
Explanation
Wane ne jama'a ke yi wa jaje saboda kirkinsa? (Who is the one that people visit to show appreciation for his kindness?). Answer: Tanko
(Tanko is the one that people visit to show appreciation for his kindness)
The passage states that people visit Tanko's house in groups to show appreciation for his kindness and help to the community

Comments (0)