JAMB - Hausa (2024)

  • 1
    Ware bare dangane da sunayen yanka.
    პასუხი
    (B)
    Balarabe
  • 2
    Jam'in Boyayye - Boyayyu Korarre
    პასუხი
    (D)
    Korarru
  • 3
    'Audu ya fadi a rigingine'. Bayanau a nan shi ne
    პასუხი
    (B)
    ya fadi
  • 4
    Ware bare dangane da jam'i a tambaya ta 32 da ta 33.
    პასუხი
    (D)
    Littafi
  • 5
    Ware bare dangane da jam'i a tambaya ta 32 da ta 33.
    პასუხი
    (D)
    mota
  • 6
    Gano jimla korau a wad'annan.
    პასუხი
    (D)
    Kar ka zo gobe
  • 7
    Damukowa mutum ne wanda irin halayensa ne suka sa ake kiransa da wannan suna. Domin yana da kinibibi, da gulma, da keta da rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Kuma yana kiwon dabbobi kamar jakai da rakuma da rakuma da tumakai da kaji har da shanu. Asali garin Damukowa shi ne Gunu wanda idan za a je garin sai an keta dazuzzuka da rafuka, kuma ana cin karo da dabbobin daji kamar birai d: kuraye da macizai da giwaye amma babu damisa da zaki. Idan damina ta sauka Mai unguwar Gunu kan umurci jama'a da su d'aure dabbobinsu don kar su yi barnar amfanin gonarsu kamar masara da dawa da gyada da wake amma ban da auduga domin ba sa noma ta. Nan ne fa Damukowa kan nuna halayensa na rashin ga umurnin Mai unguwa na kin daure dabbobinsa. Idan dabbobinsa sun yi barna a gonakin mutane yakan bijire wa dogaran da suka zo kama shi har ya sa a yi musu duka du keta musu tufafi, har ma da ji musu ciwo. Garin Gunu na makwabtaka da Shakwatu da Gwada da Badum da Akope. Cikin mutanen wadannan garuruwa akwai maharba da masunta da makiyaya da manoma amma babu madora.
    Duk wadannan halayen Damukowa ne in ban daDamukowa mutum ne wanda irin halayensa ne suka sa ake kiransa da wannan suna. Domin yana da kinibibi, da gulma, da keta da rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Kuma yana kiwon dabbobi kamar jakai da rakuma da rakuma da tumakai da kaji har da shanu. Asali garin Damukowa shi ne Gunu wanda idan za a je garin sai an keta dazuzzuka da rafuka, kuma ana cin karo da dabbobin daji kamar birai d: kuraye da macizai da giwaye amma babu damisa da zaki. Idan damina ta sauka Mai unguwar Gunu kan umurci jama'a da su d'aure dabbobinsu don kar su yi barnar amfanin gonarsu kamar masara da dawa da gyada da wake amma ban da auduga domin ba sa noma ta. Nan ne fa Damukowa kan nuna halayensa na rashin ga umurnin Mai unguwa na kin daure dabbobinsa. Idan dabbobinsa sun yi barna a gonakin mutane yakan bijire wa dogaran da suka zo kama shi har ya sa a yi musu duka du keta musu tufafi, har ma da ji musu ciwo. Garin Gunu na makwabtaka da Shakwatu da Gwada da Badum da Akope. Cikin mutanen wadannan garuruwa akwai maharba da masunta da makiyaya da manoma amma babu madora.
    Duk wadannan halayen Damukowa ne in ban da
    პასუხი
    (B)
    barna
  • 8
    Damukowa mutum ne wanda irin halayensa ne suka sa ake kiransa da wannan suna. Domin yana da kinibibi, da gulma, da keta da rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Kuma yana kiwon dabbobi kamar jakai da rakuma da rakuma da tumakai da kaji har da shanu. Asali garin Damukowa shi ne Gunu wanda idan za a je garin sai an keta dazuzzuka da rafuka, kuma ana cin karo da dabbobin daji kamar birai da kuraye da macizai da giwaye amma babu damisa da zaki. Idan damina ta sauka Mai unguwar Gunu kan umurci jama'a da su d'aure dabbobinsu don kar su yi barnar amfanin gonarsu kamar masara da dawa da gyada da wake amma ban da auduga domin ba sa noma ta. Nan ne fa Damukowa kan nuna halayensa na rashin ga umurnin Mai unguwa na kin daure dabbobinsa. Idan dabbobinsa sun yi barna a gonakin mutane yakan bijire wa dogaran da suka zo kama shi har ya sa a yi musu duka du keta musu tufafi, har ma da ji musu ciwo. Garin Gunu na makwabtaka da Shakwatu da Gwada da Badum da Akope. Cikin mutanen wadannan garuruwa akwai maharba da masunta da makiyaya da manoma amma babu madora.Damukowa yana kiwon wadannan dabbobi in ban da.
    პასუხი
    (C)
    macizai
  • 9
    Damukowa mutum ne wanda irin halayensa ne suka sa ake kiransa da wannan suna. Domin yana da kinibibi, da gulma, da keta da rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Kuma yana kiwon dabbobi kamar jakai da rakuma da rakuma da tumakai da kaji har da shanu. Asali garin Damukowa shi ne Gunu wanda idan za a je garin sai an keta dazuzzuka da rafuka, kuma ana cin karo da dabbobin daji kamar birai di kuraye da macizai da giwaye amma babu damisa da zaki. Idan damina ta sauka Mai unguwar Gunu kan umurci jama'a da su d'aure dabbobinsu don kar su yi barnar amfanin gonarsu kamar masara da dawa da gyada da wake amma ban da auduga domin ba sa noma ta. Nan ne fa Damukowa kan nuna halayensa na rashin ga umurnin Mai unguwa na kin daure dabbobinsa. Idan dabbobinsa sun yi barna a gonakin mutane yakan bijire wa dogaran da suka zo kama shi har ya sa a yi musu duka du keta musu tufafi, har ma da ji musu ciwo. Garin Gunu na makwabtaka da Shakwatu da Gwada da Badum da Akope. Cikin mutanen wadannan garuruwa akwai maharba da masunta da makiyaya da manoma amma babu madora.Wane abu ne mutanen garin Gunu ba su nomawa?
    პასუხი
    (C)
    Auduga
  • 10
    Damukowa mutum ne wanda irin halayensa ne suka sa ake kiransa da wannan suna. Domin yana da kinibibi, da gulma, da keta da rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Kuma yana kiwon dabbobi kamar jakai da rakuma da rakuma da tumakai da kaji har da shanu. Asali garin Damukowa shi ne Gunu wanda idan za a je garin sai an keta dazuzzuka da rafuka, kuma ana cin karo da dabbobin daji kamar birai da kuraye da macizai da giwaye amma babu damisa da zaki. Idan damina ta sauka Mai unguwar Gunu kan umurci jama'a da su d'aure dabbobinsu don kar su yi barnar amfanin gonarsu kamar masara da dawa da gyada da wake amma ban da auduga domin ba sa noma ta. Nan ne fa Damukowa kan nuna halayensa na rashin ga umurnin Mai unguwa na kin daure dabbobinsa. Idan dabbobinsa sun yi barna a gonakin mutane yakan bijire wa dogaran da suka zo kama shi har ya sa a yi musu duka du keta musu tufafi, har ma da ji musu ciwo. Garin Gunu na makwabtaka da Shakwatu da Gwada da Badum da Akope. Cikin mutanen wadannan garuruwa akwai maharba da masunta da makiyaya da manoma amma babu madora.Ware bare.
    პასუხი
    (D)
    Madora
  • 11
    Damukowa mutum ne wanda irin halayensa ne suka sa ake kiransa da wannan suna. Domin yana da kinibibi, da gulma, da keta da rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Kuma yana kiwon dabbobi kamar jakai da rakuma da rakuma da tumakai da kaji har da shanu. Asali garin Damukowa shi ne Gunu wanda idan za a je garin sai an keta dazuzzuka da rafuka, kuma ana cin karo da dabbobin daji kamar birai di kuraye da macizai da giwaye amma babu damisa da zaki. Idan damina ta sauka Mai unguwar Gunu kan umurci jama'a da su d'aure dabbobinsu don kar su yi barnar amfanin gonarsu kamar masara da dawa da gyada da wake amma ban da auduga domin ba sa noma ta. Nan ne fa Damukowa kan nuna halayensa na rashin ga umurnin Mai unguwa na kin daure dabbobinsa. Idan dabbobinsa sun yi barna a gonakin mutane yakan bijire wa dogaran da suka zo kama shi har ya saa yi musu duka du keta musu tufafi, har ma da ji musu ciwo. Garin Gunu na makwabtaka da Shakwatu da Gwada da Badum da Akope. Cikin mutanen wadannan garuruwa akwai maharba da masunta da makiyaya da manoma amma babu madora Damukowa ya fito daga
    პასუხი
    (D)
    Gunu
  • 12
    'Malam ya sayi mota shudiya jiya'. Fito da sifa daga wannan jimlar.
    პასუხი
    (C)
    Shud'iya
  • 13
    Bayanau a nahawu na nufin kalmar da ke Karin bayani a kan
    პასუხი
    (C)
    aikatau
  • 14
    Ana amfani da d'afin - una wajen jam'in duk wadannam in ban da
    პასუხი
    (A)
    rafi
  • 15
    Kande ita ce wadda aka haifa bayan
    პასუხი
    (D)
    maza
  • 16
    Wakili ya auri wata farar yarinya." Kalmar da aka ja wa lay.............
    პასუხი
    (B)
    aikatau
  • 17
    'Baba na cin abinci yanzu.' Kalmar suna a wannan jimla ita ce
    პასუხი
    (A)
    Baba
  • 18
    Wace jimla ce ba ta d'auke da sifa?
    პასუხი
    (C)
    Nan-nan ya kasa kai damin dawa
  • 19
    Fati ta ga akuya wadda ta shanye ruwa." Wannan jimla
    პასუხი
    (C)
    sassauka
  • 20
    Wakilin suna na biyu, mace kuma tilo ita ce
    პასუხი
    (C)
    ita
  • 21
    Duk wad'annan sunan gagara-kirga ne in ban da.
    პასუხი
    (C)
    itace
  • 22
    Wace jimla ce ba ta d'auke da sifa?
    პასუხი
    (A)
    Akuya na kuka ainun.
  • 23
    Wace ce ta yi tafiya jiya Wannan jimlar........... ce
    პასუხი
    (C)
    tambayau
  • 24
    Wace jimla ce ke dauke da bayanau?
    პასუხი
    (C)
    Akuyar Bello ta mutu.
  • 25
    "Awakai sun fita gida da gudu." Kalmar aikatau a wannan jimla ita ce
    პასუხი
    (D)
    fita
  • 26
    Gano kalmar bayanau.
    პასუხი
    (C)
    yi
  • 27
    Wanne ne ba sunan yanka ba?
    პასუხი
    (A)
    Gambo
  • 28
    'Marin shi aka yi yau da rana. Wakilin suna a wannan jimla shi ne
    პასუხი
    (A)
    shi
  • 29
    'Wani saurayi fari yana shara. Aikatau a wannan jimla ita ce
    პასუხი
    (D)
    yana
  • 30
    Fito da wakilin suna na uku kuma jam'i.
    პასუხი
    (A)
    su
  • 31
    Fassara wadannan:
    Headmaster.
    პასუხი
    (D)
    Shugaban makaranta
  • 32
    Fassara wadannan: Students' Union.
    პასუხი
    (B)
    Kungiyar dalibai
  • 33
    Fassara wadannan: They bought a new umbrella. Sun..........................lema.
    პასუხი
    (C)
    sayo
  • 34
    Fassara wadannan: I am thirsty.
    პასუხი
    (D)
    Ina jin yunwa
  • 35
    Fassara wadannan: Where is the bag?
    პასუხი
    (A)
    Ina jakar?