'Aliyu yana cin abinci kuma yana surutu'. Kalmar mahadi a nan ita ce.
отговор
(A)
kuma
2
Tsamo kalmar wakilin suna mutunm na biyu namiji kurma tilo
отговор
(C)
Shi
3
Newspaper vendors
Za a iya fassara wannan da masu
отговор
(B)
sayar da jaridu
4
Jam'in kalmomin 'kwando da kezaʼ na karewa da dafin ........ da
отговор
(A)
-una-ji
5
Kawo sunan wannan alamar da ke cikin baka (-)
отговор
(C)
Karan d'ori
6
Ware bare dangane da jinsi.
отговор
(A)
Mota
7
The students are hardworking.
Daidai yake da; daliban na da
отговор
(A)
kokari
8
She washed her school uniform.
Fassarar wannan ita ce
Ta wanke.
............ makaranta
отговор
(A)
kayan
9
Ware bare
отговор
(C)
Lebba.
10
Wanne ne aka rubuta daidai?
отговор
(A)
Nakan
11
"Zauna, kuma ka yi shiru' Wannan misali ne na jimla
отговор
(B)
umurtau
12
Tsinin harshe da hanka kan hade su saki wajen furta
отговор
(A)
/g/
13
He bought a new book.
Za a iya fassara wannan da: Ya ........ sabon littafi
отговор
(A)
sayo
14
Ana amfani da ganda wajen furta
отговор
(D)
/d/
15
Kalmar tilo na nufin abu
отговор
(D)
daya
16
Ware bare dangane da suna.
отговор
(B)
Shara
17
Human Rights Watch
Fassarar wannan ita ce
Kungiyar kula da ------- 'Dan' Adam.
отговор
(A)
hakkin
18
School billboard. Allon
отговор
(D)
nuna makaranta
19
Mene ne amfanin baka biyu?
отговор
(B)
Karin bayani
20
Inshaʼ in da ake zayyana wa mai karatu hoton abu a zuciyarsaʼ shi ne
отговор
(A)
labari
21
Ware bare dangane da sakin layi
отговор
(A)
Rufe magana
22
Ware bare dangane da wasika.
отговор
(D)
Musu
23
Ware bare dangane da jam'i.
отговор
(B)
Rafi
24
Fito da sifa a wadannan kalmomi.
отговор
(B)
Fari
25
INSHA'I
"Tsakanin likita da malamin makaranta wa ya fi muhimmanci ga jama'a". Wannan misali ne na insha'in
отговор
(D)
muhawara
26
Wani harshe ne a harabar tafkin Chadi ya haifar da harshen Hausa in ji ra'in
отговор
(A)
Hasumiyar babila
27
Ware bare.
отговор
(B)
/t/
28
Wata yarinya siririya ta zo' Fito da kalımar sifa a wanian jirnlar.
отговор
(B)
Siriya
29
Wane baki ne ba bahanke ba?
отговор
(A)
/z/
30
FASSARA
First aid box
отговор
(A)
Akwatin taimako
31
Babana ya sayo mani karamar mota ja
Kalmomin sifa nawa za a samu?
отговор
(D)
Daya
32
"Wani yaro fari ya rubuta jarabawa jiya". Kalmar da aka ja wa layi ............... ce
отговор
(A)
bayanau
33
'Yadda ake kunun zaki' misali n insha'in
отговор
(A)
siffatau
34
Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da burgami da
gafaka da zabirar Tanko, saboda suna rataye a sama. Sai kuma turmi da randunan matarsa su ma kuwa nauyinsu ne ya hana ruwa ya yi
awon gaba da su. Haka kuma dawarsa da geronsa na kulle ne a rumbu, wannan shi ne dalilin da ya hana ruwa awon gaba da su. Har ila yau
Tanko ya kuma tsira da dawaki da shanu da tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, baka zalika ya tsira da darninsa domin ya yi masa kafi
mai kyau. Amma makwabcinsa Jikan Dara ya yi hasara matuka, saboda ruwa ya yi awon gaba da jakunansa kakaf, domin su ba gwanayen
iya ruwa ba ne. Yanzu haka idan ka je Zuguru, za ka tarar da jamaʼa kungiya-kungiya suna tururuwa zuwa gidan Tanko don yi masa jaje,
saboda kirkinsa da taimakon da yake yi wa jama'a. Amma makwabcinsa Jikan Dara sai tir jama'a ke yi masa, musamman Bala da 'Dan'
umma da 'Dantata domin su tsararrakinsa ne, sun kuma fi kowa sanin rashin kirkinsa ..
Burgami da gafaka da zabira sun tsira daga ambaliya saboda.
отговор
(D)
Babu ko ɗaya daga cikin waɗannan
35