"Shehu ya harbi zomo fari"
Fito da sifa daga wannan jimlar.
إجابة
(B)
Fari
4
"Audu ya hau keke sabo jiya."
Kalmomin suna nawa ne a cikin wannan jimla?
إجابة
(D)
Biyu
5
FASSARA
First aid box
إجابة
(C)
Akwatin taimako
6
Insha'in da ake neman ka bayyana ra'ayinka shi ne.
إجابة
(C)
muhawara
7
Jimla mai goyo daidai take da
إجابة
(C)
sassauka
8
Ruwa ya yi awon gaba da wad'annan in ban da
إجابة
(B)
Randuna
9
Wane ne jama'a ke yi wa jaje saboda kirkinsa?
إجابة
(B)
Tanko
10
Duk wad'annan misalam kalmomi umurtau ne in ban da
إجابة
(B)
d'azu
11
Sifa' a nahawu na nufin kalmar da ke karin bayani a kan
إجابة
(D)
suna.
12
School billboard. Allon
إجابة
(D)
nuna makaranta
13
Duk wad'annan dabbobin sun iya ruwa in banda
إجابة
(A)
jakuna
14
"Wata akuya baka ta haifi tagwaye".
Kalmar aikatau a wannan jimla ita ce
إجابة
(C)
haifi
15
PASSAGE 2: Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da
burgami da gafaka da zabirar Tanko, saboda suna rataye a sama. Sai kuma turmi da randunan matarsa su ma kuwa nauyinsu ne ya hana
ruwa ya yi awon gaba da su. Haka kuma dawarsa da geronsa na kulle ne a rumbu, wannan shi ne dalilin da ya hana ruwa awon gaba da su.
Har ila yau, Tanko ya kuma tsira da dawaki da shanu da tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, baka zalika ya tsira da darninsa domin ya
yi masa kafi mai kyau. Amma makwabcinsa Jikan Dara ya yi hasara matuka, saboda ruwa ya yi awon gaba da jakunansa kakaf, domin su b;
gwanayen iya ruwa ba ne. Yanzu haka idan ka je Zuguru, za ka tarar da jamaʼa kungiya-kungiya suna tururuwa zuwa gidan Tanko don yi
masa jaje, saboda kirkinsa da taimakon da yake yi wa jamaʼa. Amma makwabcinsa Jikan Dara sai tir jama'a ke yi masa, musamman Bala d
'Dan' umma da 'Dantata domin su tsararrakinsa ne, sun kuma fi kowa sanin rashin kirkinsa.
Burgami da gafaka da zabira sun tsira daga ambaliya saboda.
إجابة
(A)
suna rataye a sama.
16
PASSAGE 2: Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da
burgami da gafaka da zabirar Tanko, saboda suna rataye a sama. Sai kuma turmi da randunan matarsa su ma kuwa nauyinsu ne ya hana
ruwa ya yi awon gaba da su. Haka kuma dawarsa da geronsa na kulle ne a rumbu, wannan shi ne dalilin da ya hana ruwa awon gaba da su.
Har ila yau, Tanko ya kuma tsira da dawaki da shanu da tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, baka zalika ya tsira da darninsa domin ya
yi masa kafi mai kyau. Amma makwabcinsa Jikan Dara ya yi hasara matuka, saboda ruwa ya yi awon gaba da jakunansa kakaf, domin su b;
gwanayen iya ruwa ba ne. Yanzu haka idan ka je Zuguru, za ka tarar da jama'a kungiya-kungiya suna tururuwa zuwa gidan Tanko don yi
masa jaje, saboda kirkinsa da taimakon da yake yi wa jamaʼa. Amma makwabcinsa Jikan Dara sai tir jama'a ke yi masa, musamman Bala d
'Dan' umma da 'Dantata domin su tsararrakinsa ne, sun kuma fi kowa sanin rashin kirkinsa. Wane ne marar kirki?
إجابة
(A)
Jikan Dara
17
NAHAWU
'Wani yaro baki ya fadi a rigingine.
Bayanau a wannan jimla shi ne
إجابة
(C)
baki
18
Kalmar da aka ja wa layi ......... ce
إجابة
(A)
aikatau
19
Wace jimla ce ba ta d'auke da aikatau?
إجابة
(D)
Kande doguwa ce
20
"Tashi ka tafi".
Wannan jimla ....... ce.
إجابة
(B)
umurtau
21
Jam'in
Hula-huluna
Aska -
إجابة
(A)
asake
22
Human Rights Watch
Fassarar wannan ita ce
Kungiyar kula da
'Dan' Adam.
إجابة
(B)
hakkin
23
"Tafi ka d'auko ruwa a rijiya"
Wannan misali ne na jimla
إجابة
(D)
umurtau
24
INSHA'I
A Gabatarwar rubutu ana bukatar
إجابة
(B)
shimfida.
25
Fito da wakilin suna na biyu, namiji, tilo
إجابة
(B)
Shi
26
Wannan jimlar
إجابة
(B)
tambayau
27
Ana amfani da d'afin-uka wajen jam'in
إجابة
(A)
gona
28
Za a iya fassara wannan da: Ya ........ sabon littafi
إجابة
(A)
sayo
29
Duk wadannan kalmomin bayanau ne in ban da
إجابة
(D)
gida.
30
Wakilin suna na d'aya kuma jam'i shi ne
إجابة
(A)
mu
31
"Damfara ajalin mai ita"
Wane irin insha'i ake bukata a nan?
إجابة
(C)
Siffantawa
32
Ware bare daga wadannan
إجابة
(C)
Garke-garke
33
'Fati ta dafa abinci'.
Kalmar 'dafa' a wannan jimla ......... ce.
إجابة
(C)
aikatau
34
Wanne ne ya kebanta ga rubutun wasika?
إجابة
(A)
Adireshi
35
COMPREHENSION
AUNA FAHIMTA
Instruction: Karanta wadannan labaral, sannan ka amaa tambayoyin da ke biye da su.
Kasuwar Gwari babbar kasuwa ce, da ke a garin Minna wacce take makwabtaka da Bosso da Paiko da Kuta da kuma Bida. Kasuwar na da
sassa daban-dabam da suka had'a da; sashen 'yan tireda da na kayan abinci da kayan gwari da 'yan kifi da 'yan gwangwan da sauransu.
Kasuwar ta yi daura da layin dogo daga bangaren arewa, wanda ya taso daga garin Legas ya ratsa garuruwan Ilorin da Wushishi da Jebba
da Mokwa har zuwa Minna. Amma a Bangaren kudu ta yi makwabtaka da kamfanin Janhol. Idan mutum na bukatar lemu ko kankana ko
ayaba ko tuffa ko gwanda sai ka tafi sashen kayan gwari. A sashen 'yan tireda kuwa, nan ake samun kayan kwalliya irin su;man shafawa da
man gasbi da gazal da jagira da hoda da turare da sauransu. Amma a sashen 'yan kifi nan ake samun ire-iren kifaye daban-dabam irin su;
karaya da tarwada da giwa da karfasa da kawara da sauransu, d'anyu da busassu da bandarsu
Layin jirgi ya ratsa wad'annan garuruwa in ban da